Janairu ko Yanairu shine watan farko a cikin jerin watannin bature na ?irgar Girigori. Yanada adadin kwanaki 31, sannan daga shi sai Fabrairu .