Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Litinin
rana ce daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar
Talata
, gabaninta kuma ranar
Lahadi
kuma ta kasance a mafiya yawan ?asashen ita ce ranar farko na mako da ayyukan gwamnati da makarantu ke somawa Wanda ake ma la?abi da tushen aiki.
A al'adar Bahaushe, idan an haifi namiji a ranar Litinin ana masa la?abi da ?anliti ko Tanimu idan kuma mace ce, sai a kirata da Attine ko tine Tani
[1]
.
- ↑
https://books.google.com.ng/books?id=bOdSMvlA7zsC&pg=PA56&lpg=PA56&dq=Attine+Hausa&source=bl&ots=oRVnYAsnlF&sig=ACfU3U0zN-Hp2xvIyzICZsfK6bATqwcZSA&hl=en&sa=X&ved=2ahUKEwjak6HZ6o3qAhWIsRQKHYbRB0sQ6AEwBHoECAoQAQ#v=onepage&q=Attine%20Hausa&f=false