Italiyanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Italiyanci
italiano ? Italiano
'Yan asalin magana
harshen asali : 64,800,000 (2019)
harshen asali : 64,819,790 (2012)
second language (en) Fassara: 3,026,000 (2009)
Italian alphabet (en) Fassara da Ba?a?en boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 it
ISO 639-2 ita
ISO 639-3 ita
Glottolog ital1282 [1]

Italiyanci yare ne wanda Turawan ?asar Italiya (Italy) suka fi yawan magana da shi. Hakazalika, ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasar Switzerland , San Marino da kudancin Istriya dake ?asar selvoniya Kroatiya kuma ana magana da harshen Italiyanci sosai a Albaniya , Malta , Monaco da kuma wasu ?angarori na ?asar Faransa (musamman a cikin garuruwan Dodecanese) Montenegro (Kotor), da wasu ?angarori ?asar Girka (a tsibirin Ionian da Dodecanese). Harshen Italiyanci ya taka muhimmiyar rawa a ?asashen arewacin Afrika da kuma gabashin Afrika kuma ana amfani da harshen Amurka da Austaraliya akwai mutanen marasa rinjaye da kuma suke amfani da harshen a ?asashen Bosnia Herzegovina , Kroatiya , Sloveniya da Romainiya . [2] [3]

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

  1. Hammarstrom, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Italiyanci" . Glottolog 3.0 . Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Berloco 2018
  3. Simone 2010
Wannan Mu?alar guntuwa ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya gyara ta .