Ukraniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ukraniya
Укра?на (uk)
Flag of Ukraine (en) Coat of arms of Ukraine (en)
Flag of Ukraine (en) Fassara Coat of arms of Ukraine (en) Fassara


Take Taken ?asar Yukren

Suna saboda name of Ukraine (en) Fassara
Wuri
Map
  49°N 32°E  /  49°N 32°E  / 49; 32

Babban birni Kiev
Yawan mutane
Fa?i 41,167,335 (2022)
• Yawan mutane 68.21 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshan Ukraniya
Labarin ?asa
Bangare na Gabashin Turai da Post-Soviet states (en) Fassara
Yawan fili 603,550 km²
Wuri mafi tsayi Hoverla (en) Fassara (2,061 m)
Wuri mafi ?asa Kuyalnik Estuary (en) Fassara (?5 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) Fassara, Ukrainian People's Republic (en) Fassara da Kungiyar Sobiyet
?ir?ira 9 century Kievan Rus' (en) Fassara
1199 Kingdom of Galicia?Volhynia (en) Fassara
1648 Cossack Hetmanate (en) Fassara
7 Nuwamba, 1917 (Julian) Ukrainian People's Republic (en) Fassara
10 ga Maris, 1919 Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) Fassara
24 ga Augusta, 1991 :  has cause (en) Fassara  1991 Soviet coup d'etat attempt (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati semi-presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwa Cabinet of Ministers of Ukraine (en) Fassara
Gangar majalisa Verkhovna Rada (en) Fassara
• President of Ukraine (en) Fassara Volodymyr Zelensky (20 Mayu 2019)
• Prime Minister of Ukraine (en) Fassara Denys Shmyhal (en) Fassara (4 ga Maris, 2020)
Majalisar shariar ?oli Supreme Court of Ukraine (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 199,765,856,765 $ (2021)
Ku?i Hryvnia (en) Fassara
Bayanan Tuntu?a
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ua (en) Fassara da .укр (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +380
Lambar taimakon gaggawa *#06# , 101 (en) Fassara, 102 (en) Fassara da 103 (en) Fassara
Lambar ?asa UA
Wasu abun

Yanar gizo ukraine.ua
Facebook: UkraineUA.MFA Twitter: Ukraine Instagram: ukraine.ua Edit the value on Wikidata
File:Flag of Ukrania.svg
Tutar Ukraniya.
kasar ukraine

Ukraniya ko Yukuren [1] (da harshen Ukraniya Укра?на ; da kuma harsunan Turanci da Faransanci Ukraine ) ?asa ce dake a Nahiyar Turai . Babban birnin ?asar Ukraniya shi ne Kiev . Ukraniya tana fadin kasa kimanin kilomita dubu dari shida da uku da dari biyar da arba'in da tara (603,549). Ukraniya tana da yawan jama'ar da suka kai milyan arba'in da hudu da dari tara da tamanin da uku da goma sha tara (44,983,019), bisa ga kidayar da aka yi a shekarar 2019. Ukraniya tana da iyaka da ?asashen bakwai: Rasha a Arewa da Arewa maso Gabas, Belarus a Arewa, Poland a Arewa maso Yamma, Slofakiya da Hungariya a Yamma, Romainiya da Moldufiniya a Kudu maso Gabas. Ukraniya ta samu yancin kanta a shekara ta 1991.

Daga shekara ta 2019, shugaban ?asar Ukraniya shi ne Volodymyr Zelensky . Firaministan ?asar Ukraniya kuwa shi ne Denys Chmyhal daga shekara ta 2020.

Hoto [ gyara sashe | gyara masomin ]

manyan gine gine, wani babban bankin kasar ukrainiya wanda ke kusa da ruwa

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

Turai    

Gabashin Turai

Belarus ? Bulgairiya ? Kazech ? Hungariya ? Moldufiniya ? Poland ? Romainiya ? Rash ? Slofakiya ? Ukraniya

Arewacin Turai

Denmark ? Istoniya ? Finland ? Iceland ? Ireland ? Laitfiya ? Lithuania ? Norway ? Sweden ? United Kingdom

Kudancin Turai

Albaniya ? Andorra ? Herzegovina ? Kroatiya ? Girka ? Italiya ? Masadoiniya ? Malta ? Montenegro ? Portugal ? San Marino ? Serbiya ? Sloveniya ? Hispania ? Vatican

Yammacin Turai

Austriya ? Beljik ? Faransa ? Jamus ? Liechtenstein ? Luksamburg ? Monaco ? Holand ? Switzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Aisia an Iar

Azerbaijan ? Georgiya ? Turkiyya

Wannan Mu?alar guntuwa ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya gyara ta .