Bolibiya
|
---|
Estado Plurinacional de Bolivia
(es)
Buliwya Achka nasyunkunap Mama llaqta
(qu)
Wuliwya Suyu
(ay)
Teta Volivia
(gn)
|
|
|
|
|
|
Take
|
National Anthem of Bolivia
(en)
|
---|
|
Kirari
|
≪
La Union es la Fuerza
≫
≪
Unity is Strength
≫
≪
Обединението е силата
≫
≪
Bolivia awaits you
≫
≪
Адз?нства ? с?ла
≫
|
---|
Suna saboda
|
Simon Bolivar
|
---|
Wuri
|
---|
|
|
|
|
|
|
|
---|
Babban birni
|
Sucre
(en)
da
La Paz
(en)
|
---|
Yawan mutane
|
---|
Fa?i
|
11,051,600 (2017)
|
---|
• Yawan mutane
|
10.06 mazaunan/km²
|
---|
Harshen gwamnati
|
Yaren Sifen
Aymara
(en)
Quechua
(en)
Guarani
(en)
|
---|
Labarin ?asa
|
---|
Bangare na
|
Latin America
(en)
,
Amurka ta Kudu
da
Hispanic America
(en)
|
---|
Yawan fili
|
1,098,581 km²
|
---|
Wuri mafi tsayi
|
Nevado Sajama
(en)
(6,542 m)
|
---|
Wuri mafi ?asa
|
Paraguay River
(en)
(90 m)
|
---|
Sun raba iyaka da
|
|
---|
Bayanan tarihi
|
---|
?ir?ira
|
1825
|
---|
Ta biyo baya
|
Acre Territory
(en)
|
---|
Tsarin Siyasa
|
---|
Tsarin gwamnati
|
parliamentary republic
(en)
|
---|
Gangar majalisa
|
Plurinational Legislative Assembly
(en)
|
---|
• president of Bolivia
(en)
|
Luis Arce
(en)
(8 Nuwamba, 2020)
|
---|
• President of Bolivia
(en)
|
Luis Arce
(en)
|
---|
Ikonomi
|
---|
Nominal GDP
(en)
|
40,408,208,524 $ (2021)
|
---|
Ku?i
|
boliviano
(en)
|
---|
Bayanan Tuntu?a
|
---|
Kasancewa a yanki na lokaci
|
|
---|
Suna ta yanar gizo
|
.bo
(en)
|
---|
Tsarin lamba ta kiran tarho
|
+591
|
---|
Lambar taimakon gaggawa
|
911
(en)
,
110
,
119
(en)
da
160
(en)
|
---|
|
Lambar ?asa
|
BO
|
---|
|
Republic of Paraguay (Turanci)
Republica del Bolivia (Spanish)
Jamhuriyar Bolivia
(Hausa)
|
motto
: "Paz y justicia" (Spanish)
"Peace and justice"
|
|
Bolibiya
ko
Bolivia
(furucci Hausa (ha) |b?libiya|; da en-us-B|b|?|?|l|?|v|i|?, furucci da-es|bo?liβja|; furucci|?bo??i?ja|; da-qu|Puliwya da-qu|p?l?wja|; da-ay|Wuliwya}} da-ay|w?l?wja|), officially the
Plurinational State of Bolivia
(hrshn-es|Estado Plurinacional de Bolivia; furucci-es|es?taðo plu?inasjo?nal de βo?liβja|)
[1]
[2]
kasa ce dake a yammacin tsakiyar nahiyar
Amurka ta Kudu
, kuma tana daya daga cikin kasashen da ake kira da landlocked. Babban birnin ta itace
Sucre
amma fadar gwamnati da cibiyar hada-hadar kudin kasar na a birnin
La Paz
ne. Birnin mafi yawan alumma kuma cibiyar masana'antun kasar itace
Santa Cruz de la Sierra
, wanda take a
Llanos Orientales
(tropical lowlands) yankin da yawan cin sa a shinfide take a gabashin Bolibiya.
sovereign state
of Bolivia is a
constitutionally
unitary state
, divided into
nine departments
. Yanayin kasar ya banbanta tundaga tsaunin
Andes
dake yammaci, zuwa gabashin Lowlands, wanda ke a yankin
Amazon Basin
. Tana da iyakanta daga arewaci da yamman ta tareda kasar
Brazil
, daga bangaren kudu maso gabas kuma kasar
Paraguay
, daga kudu kasar
Argentina
, sannan kasar
Chile
a kudu maso yamma, a karshe kuma
Peru
daga Arewa maso yamma. Kashi Daya cikin uku na alummar kasar na zaune ne a
Andean
mountain range. dake da 1,098,581 km
2
(424,164 sq mi) na fadin kasa, Bolibiya itace kasa ta biyar mafi yawan alumma a nahiyar
Amurka ta Kudu
kuma na 27th a duniya.
Yawan alummar kasar an kiyasta sun kai 11 million, takasance
multiethnic
, dauke da
Amerindians
,
Mestizos
,
Europeans
,
Asians
da
Africans
. Babbancin jinsi
racial
dana
social segregation
da yafaru daga mulkin mallakar da sapniya tayi, ya cigaba har zuwa yanzu. Harshen
Spanish
itace harshen kasar, kuma harshen da akafi amfani dashi, dukda akawi 36 na harsunan
indigenous language
da gwamnatin kasar ta yadda dasu kuma wadanda akafi amfani dasu bayan Spaniya sun hada da
Guarani
,
Aymara
and
Quechua languages
.
Kafin mulkin mallakar kasar Spaniya, yankin Andea na Bolivia ayanzu yakasance ne a bangaren
Inca Empire
, inda arewaci da gabashin lowlands din wadanda ke zaune a wuraren kabilu ne masu cin gashin kansu. Spaniya
conquistadors
da suka zo daga
Cuzco
da kuma
Asuncion
suka kwace mulkin yankin a karni na 16th. Lokacin
Spanish colonial period
Bolivia na karkashin
Royal Audiencia of Charcas
. Spainiya ta gina daular ta a bangare babba a inda ake hakar
azurfa
Bolivia's mines
.
Bayan neman yancin kai na farko a 1809, sai yaki ya barke wanda ya kwashe shekaru 16 Kafin aka kafa jamhoriyar Bolivia wanda sunan
Simon Bolivar
aka sa. Fiye da lokutan karni na 19th da farkon karni na 20th, Bolivia ta rasa kananan territories dinta wadanda ke a wajen garin ga kasashen da ke makwabtaka da ita da kuma
seizure
kwace gabar tekunta da kasar
Chile
tayi a 1879. Bolivia ta dawo akan gudanar da mulki batare da matsaloli ba har zuwa shekara ta 1971, sanda
Hugo Banzer
yajagoranci
coup d'etat
din da ya canja gwamnatin
Juan Jose Torres
da
military dictatorship
ta Banzer; an kashe Torres a
Buenos Aires
,
Argentina
by a right-wing death squad in 1976. Banzer's regime cracked down on
leftist and socialist
opposition and other forms of dissent, resulting in the torture and deaths of a number of Bolivian citizens. Banzer was ousted in 1978 and later returned as the democratically elected president of Bolivia from 1997 to 2001.
Bolibiya ta wannan zamanin mamba ce a
Majalisar Dinkin Duniya
, da Bankin bada lamuni na duniya, Kungiyar kasashen Amurika, ACTO, Bankunan Kudanci wato ALBA, Kungiyar kasashen kudancin Amurika. Bolibiya nada tattalin arziki mai saurin hauhawa, amma kuma itace kasa ta biyu Mafia talauci a yankin Nahiyar Amurika.
[3]
[4]
It is a
developing country
, with a medium ranking in the
Human Development Index
, a poverty level of 38.6%,
[5]
and it has one of the lowest crime rates in
Latin America
.
[6]
Its main economic activities include
agriculture
,
forestry
,
fishing
,
mining
, and
manufacturing
goods such as textiles, clothing, refined metals, and
refined petroleum
. Bolivia is very
rich in minerals
, including
tin
,
silver
, and
lithium
.
-
Isla es Pescadors
-
Chacaltaya
-
Altiplano
-
Sahara
-
Laguna Hedionda