Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Novak Djokovic
(har-sr|Новак ?окови? /
Novak đokovi?
, lafazi|no?aːk d?oːko?it?|furucci|Sr_Novak_Djokovic;
[1]
an haife shi a 22 watan Mayu 1987) Dan kasar
Serbiya
ne kuma kwararren ?an'wasan
tenis
wanda ayanzu shine na daya (
No. 1
) a jerin maza yan'wasan tenis a Gamayyar kwararrun tenis wanda akafi sani da turanci da Association of Tennis Professionals (ATP))
.
[2]
Djokovic ya lashe 16
Grand Slam
na ?a??aiku maza, da
ATP Finals
titles biyar, 33
ATP Tour Masters 1000
titles, 12
ATP Tour 500
titles, da ri?e matsayin
No. 1
na ATP rankings sama da makonni 250. A manyan gasa, ya kafa tarihi na lashe gasar
Australian Open
sau bakwai,
Wimbledon
titles guda biyar,
US Open
titles biyar da
French Open
title daya. Bayan samun nasararsa a
2016 French Open
, yazama na takwas a tarihi Wa?anda suka kai ga samun
Career Grand Slam
kuma na ukun yan'wasa da suke da kuma dukkanin manyan gasa hudu a lokaci daya, na farko tun
Rod Laver
a 1969,
[3]
kuma shine na farko kadai daya cimma hakan a wurare uku daban-daban.
[4]
Shi kadai ne namiji Kuma na farko dan'wasa daya lashe gasa Tara na Masters 1000 tournaments.
[5]
[6]
Djokovic shine dan'wasan kasar Serbiya na farko da yazama na No. 1 a ATP kuma na farko dan'wasa namiji daya wakilci kasar Serbiya daya lashe Grand Slam na daddaiku. Kuma sau shida yana lashe
ITF World Champion
da sau biyar a zama
ATP year-end No. 1
na matsayin jerin yan'wasa. Djokovic yasamu kyautuka da dama, wanda yahada dq
Laureus World Sports Award for Sportsman of the Year
(sai hudu)
[7]
da kuma 2011
BBC Overseas Sports Personality of the Year
award. Har wayau an bashi
Order of St. Sava
, da
Order of Karađorđe's Star
, da kuma
Order of the Republika Srpska
.
[8]
[9]
[10]