Tarayyar Amurka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tarayyar Amurka
United States of America (en)
Estados Unidos de America (es)
Waashindoon Bikeyah Ałhidadiidzooigii (nv)
Iunaite Sitete o Amerika (sm)
Estados Unidus (ch)
????????????? ?? ???? (chr)
美利堅合?國 (zh-tw)
Tutar Tarayyar Amurka Tambarin Gwamnatin Tarayyar Amurka
Tutar Tarayyar Amurka Tambarin Gwamnatin Tarayyar Amurka


Take The Star-Spangled Banner (en) Fassara (3 ga Maris, 1931)

Kirari Ga Ubangiji muka dogara ≫ (1956)
Official symbol (en) Fassara Bald Eagle (en) Fassara
Suna saboda Amurka
Wuri
Map
  39°49′41″N 98°34′46″W  /  39.828175°N 98.5795°W  / 39.828175; -98.5795

Babban birni Washington, D.C.
Yawan mutane
Fa?i 331,449,281 (2020)
• Yawan mutane 33.73 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 122,354,219 (2020)
Harshen gwamnati Turanci ( de facto (en) Fassara)
Labarin ?asa
Bangare na Amirka ta Arewa
Yawan fili 9,826,675 km²
Coastline (en) Fassara 95,471 mi
Wuri a ina ko kusa da wace teku Arctic Ocean (en) Fassara, Pacific Ocean da Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Denali (en) Fassara (6,190 m)
Wuri mafi ?asa Badwater Basin (en) Fassara (?86 m)
Sun raba iyaka da
Mexico
Kanada (1 ga Yuli, 1867)
Bayanan tarihi
Mabiyi Confederate States (en) Fassara da Thirteen Colonies (en) Fassara
?ir?ira 4 ga Yuli, 1776 :  ( United States Declaration of Independence (en) Fassara)
12 Mayu 1784 :  ( Treaty of Paris (1783) (en) Fassara)
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati presidential system (en) Fassara, Jamhuriyar Tarayya da jamhuriya
Majalisar zartarwa Federal Government of the United States (en) Fassara
Gangar majalisa United States Congress (en) Fassara
• Shugaban Tarayyar Amurka Joe Biden (20 ga Janairu, 2021)
Majalisar shariar ?oli Babban kotun Koli na Amurka
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 23,315,080,560,000 $ (2021)
Ku?i United States dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntu?a
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .us (en) Fassara, .mil (en) Fassara da .gov (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +1
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ?asa US
Wasu abun

Yanar gizo usa.gov
Facebook: USAGov Twitter: usagov Instagram: usagov Youtube: UCcS5Ar_-1AWByLfBmJOG8Xg Pinterest: USAGovArchived Edit the value on Wikidata

Tarayyar Amurka, (da Turanci United States of America ) ko Amurka ko Amurika ko Amerika ko Ha?in kan Jahohin Amurka jamhoriya ce da ta ha?a jihohi guda hamsin (50), da fa?in ?asa da manya manyan ?asashe masu cin gashin kansu guda biyar. Akwai kuma wasu yankunan marasa ?anci guda 11, da kuma wasu kananan tsibirai guda 9. Amerika na da fa?in ?asa da takai sukwaya mil miliyan 3.8 (wato kilo mita 9.8), da kuma adadin mutane miliyan 325, ?asar amurka itace ?asa ta uku ko ta hu?u wajen yawan fa?in ?asa kuma ta uku wajen yawan mutane. Birnin tarayyar ?asar shine Washinton Gundumar Kolombiya , birni mafi yawan jama'a da girma kuma shine New York . Jihar Alaska itace a gefen kwanar arewa maso yamma na arewacin Amurka, iyaka da ?asar Kanada daga gabas. Rushewar Tarayyar Soviets yayi sanadiyyar zaman Amurka ?asa mafi ?arfin iko a duniya kuma Amurka itace ?asar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a ?asashen duniya da dama

Mutanen Paleo-Indian ne suka yi hijira daga ?asar Rasha zuwa Arewacin Amurka a?alla shekaru 15,000 da suka wuce. Mulkin mallakar turawan Birtaniya ya fara ne daga ?arni na 16. juyin juya halin Amurka ya fara ne a shekara ta 1776. An kawo karshen ya?in ne a shekara ta 1783 bayan kafuwar Tarayyar Amurka. Amurka na amfani da Kundin tsarin mulki na shekara ta 1788, wanda aka sama suna The bill of right . ?asar Amurka itace ?asa mafi ?arfin iko a Duniya tun bayan rushewar Taraiyar Soviets. Kuma itace ?asar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a wasu daga ?asashen dake duniya.

?asar Amurka itace ta gabatar da Majalisar Dinkin Duniya , Bankin Duniya , da sauran manyan ?ungiyoyin duniya.Amurka itace kasa mafi ?arfin tattalin arzikin duniya da siyasa da kuma al'adu.

Tarihin Amurka [ gyara sashe | gyara masomin ]

sunana Yusuf sahabi,

?arin Bayani [ gyara sashe | gyara masomin ]

Wikimedia Commons on Tarayyar Amurka