Lebanon, ko Labanan , kasa ce da ke a nahiyar Asiya . Labanon tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 10,452. Labanon tana da yawan jama'a har kimanin, mutum 6,006,668, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2016. Labanon tana da iyaka da Siriya da Isra'ila . Babban birnin kasar Labanon shine Berut .
Labanon ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.
Kasashen tsakiyar Asiya l
Kazakystan ? Kyrgystan ? Tajikistan ? Turkmenistan ? Uzbekistan
Gabashin Asiya
Yammacin Asiya
Kudu maso gabashin Asiya
Tsakiya da kudancin Asiya
Arewacin Asiya
Rasha