Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Busan
(lafazi : /busan/) birni ne, da ke a ?asar
Koriya ta Kudu
. Busan tana da yawan jama'a 8,202,239 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Busan kafin karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Busan
Suh Byung-soo
ne.