Saudi Arebiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saudi Arebiya
??????? ??????? ???????? (ar)
???????? (ar)
Kerajaan Arab Saudi (ms)
Arab Saudi (ms)
Kingdom of Saudi Arabia (en)
Saudi Arabia (en)
Tutar Saudi Arabia Tambarin Saudi Arabia
Tutar Saudi Arabia Tambarin Saudi Arabia

Take Wa?ar ?asa ta Saudi Arabia

Kirari Shahada
Official symbol (en) Fassara falcon (en) Fassara
Suna saboda Saud I (en) Fassara
Wuri
Map
  23°43′00″N 44°07′00″E  /  23.71667°N 44.11667°E  / 23.71667; 44.11667

Babban birni Riyadh
Yawan mutane
Fa?i 33,000,000 (2018)
• Yawan mutane 14.67 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 4,643,151 (2010)
Harshen gwamnati Larabci
Addini Wahhabiyya
Labarin ?asa
Bangare na Gabas ta tsakiya , Yammacin Asiya da Gulf States (en) Fassara
Yawan fili 2,250,000 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Persian Gulf (en) Fassara, Red Sea da Gulf of Aqaba (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Jabal Sawda (en) Fassara (3,015 m)
Wuri mafi ?asa Red Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Kingdom of Nejd and Hejaz (en) Fassara
Wanda ya samar Founding Leaders of Saudi Arabia (en) Fassara
?ir?ira 622 ?antacciyar ?asa Khulafa'hur-Rashidun
1447 Historical country (en) FassaraHereditary monarchy (en) Fassara Emirate of Diriyah (en) Fassara
1727 Dynasty (en) FassaraHouse of Saud (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati absolute monarchy (en) Fassara, Theocracy da Sarauta
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Saudi Arabia (en) Fassara
Gangar majalisa Prime Minister of Saudi Arabia (en) Fassara
• Prime Minister of Saudi Arabia (en) Fassara Salman bin Abdulaziz Al Saud (23 ga Janairu, 2015)
Majalisar shariar ?oli Supreme Judicial Council of Saudi Arabia (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 868,585,871,465 $ (2021)
Ku?i Saudi riyal
Bayanan Tuntu?a
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .sa (en) Fassara da AlSaudiah (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +966
Lambar taimakon gaggawa *#06# , 911 (en) Fassara, 999 (en) Fassara da 911 (en) Fassara
Lambar ?asa SA
Wasu abun

Yanar gizo saudi.gov.sa
Masu sarautar saudiya
Yarima Named bin Abdullahi bin Saudi bin xudeyr na saudiyya kenan

Saudi Arebiya ko Saudiyya: ?asa ce da take nahiyar Gabas ta Tsakiya a Duniya. Kasar Saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya, ta kuma kasance fitacciyar kasa a duniya musamman ta bangaren addinin musulunci, kasantuwar addinin musulunci ya zo ne ta hannun Annabin S A Wda yake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki, Allah ya azurta ?asar da dimbin arziki da ma'adinai musamman arzikin man fetur, ta kasance ita ce kasar da ta fi kowacce kasa arzikin man fetur a fadin Duniyanan. Lallai kasar Saudiya ta kasance kasa ce wacce take da Sahara . Kasar na da mafi yawan bishiyoyin Dabino , kuma su kan noma alkama da Inabi kuma suna daya daga shikin mayan kasa wurin noman gyadar itacen Almond wanda akeh mai na gashi, da kuma Madaran Almond , haka kuma kasan Saudiya na noman itacen zaitun watu Olive a turanchi da kuma sauran su. Harshen yan kasar ta kasance Larabci , wanda shi ne yaren kasar, kuma musulmai daga sassa daban daban na duniya sukan je domin su aiwatar da ibadun su a kasar, kamar aikin hajji da umra. [1]

[2]

Addini [ gyara sashe | gyara masomin ]

kaaba mosque
Dakin ka'aba na garin Makkah mai Alfarma
Musulmai masu aikin hajji a masallaci a kasar saudiyya

Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma. Haka kuma kasar Saudiya Arabiya ba a barta a baya ba wurin farnin tsaro ya kasance 23 cikin 145 daga cikin kasashen da aka yi la'akari da su wurin guwajin karfin sojoji ta duniya na shekara-shekara.Kuma kasar Saudiya Arabiya na daya daga chikin manya manyan kasashen dake fitar da danyen mai . Kuma suna chikin Kungiyar Kasashe Masu Fitar da Man Fetur Watu OPEC .

Ma nazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

Kazakystan ? Kyrgystan ? Tajikistan ? Turkmenistan ? Uzbekistan

Gabashin Asiya

Sin ? Japan ? Mangolia ? Koriya ta Arewa ? Koriya ta Kudu ? Jamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

Armeniya ? Azerbaijan ? Baharain ? Georgia ? Irak ? Isra'ila ? Jordan ? Kuwait ? Lebanon ? Oman ? Qatar ? Saudiyya ? Siriya ? Turkiya ? Taraiyar larabawa ? Falasdinu ? Yemen

Kudu maso gabashin Asiya

Brunei ? Kambodiya ? Indonesiya ? Laos ? Maleshiya ? Myanmar ? Filipin ? Singafora ? Thailand ? Timor-Leste ? Vietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

Afghanistan ? Bangladash ? Bhutan ? Indiya ? Iran ? Maldives ? Nepal ? Pakistan ? Sri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha