Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Larabci
, shi ne harshen da mutane
Larabawa
ke magana da shi. Da
Arabic
ko
kuma muce
larabci
a harshen
Hausa
,yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na
AfroAsiya
Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar
Afrika
dama wasu ?angarori na nahiyar
Turai
.
Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).
Akasarin musulmai masu wani harshe daban suna amfani da harshen larabci sabo da shi ne harshen da ya zama na addinin musulunci. Da harshen larabci ne aka saukar da
Alkur'ani
, sannan kuma da harshen larabci ne aka rubuta manya-manyan litattafai na Addinin
musulunci
.
Bayan Litattafan Addinin
musulunci
kuma, akwai ?imbin litattafai da aka rubuta su a cikin harshen na larabci.
?asashen da ake amfani da harshen larabci a matsayin harshen ?asa
- ↑
Hammarstrom, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017).
"Larabci"
.
Glottolog 3.0
. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.