한국   대만   중국   일본 
Farisawa - Wikipedia Jump to content

Farisawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Farisawa
?????
'Yan asalin magana
harshen asali : 45,000,000 (2007)
52,939,220 (2015)
70,000,000 (2019)
Persian alphabet (en) Fassara da Arabic script (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 fa
ISO 639-2 per fas
ISO 639-3 fas
Glottolog fars1254 [1]

Farisawa Mutanan garin Farisa sune mutanen ?asar Iran a yanzu. Saidai akwai mutane da yawa da suke magana da yaran farisanci ahalin yanzu, kaman mutanan Afganistan da Tajikistan, Wanda wa?annan ?asashen farisancine yaransu a gwamnatance, Makarantu, ofisoshin gwamnati, da sauransu.

Wannan Mu?alar guntuwa ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya gyara ta .


Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

  1. Hammarstrom, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Farisawa" . Glottolog 3.0 . Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.