Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
|
Wannan mukalar bata da
Reference (Manazarta)
ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da
Reference (Manazarta)
a cikin wannan mukalar.
.
|
Dabba
|
---|
|
Scientific classification
|
---|
|
Superdomain
| Biota
(en)
|
Superkingdom
| eukaryote
(en)
|
kingdom
(en)
| Animalia
|
|
Dabbobi
sun kasu kashi biyu ne, akwai na gida akwai kuma na daji, na gida su ne kamar:
Kaza
,
Kulya
,
Akuya
,
kare
,
zomo
,
Shanu
,
Doki
,
Talotalo
,
Zabo
,
Baru
, Mage, da dai sauransu. Na daji kuma su ne wadanda ba'a ajesu a gida saboda hatsarin da suke da shi su ne kamar:
Zaki
,
Kura
,
damisa
,
Maciji
,
Kerkeci
,
Kunama
da dai sauransu.
dila