Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Camp Nou
(furucci
?kam?n?w
, ma'ana
sabon fili
da turanci
New Field
or
The Camp Nou
,
[1]
[2]
itace filin wasan gida na Kulubin
FC Barcelona
tun daga shekarar 1957 bayan kammala ginin ta.
Tana da adadin yawan daukan mutane da suka kai kimanin 99,354,
[3]
itace
Babban stediyom a kasar Spain
da a
nahiyar Turai
baki daya, kuma itace ta
uku a jerin manyan stediyom dake duniya
a adadin yawan daukan mutane. Ta kuma dauka nauyin
European Cup/Champions League finals
sau biyu a
1989
da
1999
, da
UEFA Cup Winners' Cup
finals sau biyu, da
Inter-Cities Fairs Cup
final games sau biyu, da
UEFA Super Cup
final games sau biyar, da
Copa del Rey
finals sau biyar, da
Copa de la Liga
final games sau biyu, da
Supercopa de Espana
final games sau 21, da kuma wasanni biyar da suka hada da wasan bude gasar
1982 FIFA World Cup
, da wasanni biyu cikin hudu na
1964 European Nations' Cup
da kuma
football competition final
na
1992 Summer Olympics
.