한국   대만   중국   일본 
Burkina Faso - Wikipedia Jump to content

Burkina Faso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Burkina Faso
Flag of Burkina Faso (en) Coat of arms of Burkina Faso (en)
Flag of Burkina Faso (en) Fassara Coat of arms of Burkina Faso (en) Fassara

Take Une Seule Nuit (en) Fassara

Kirari Unite - Progres - Justice
Wuri
Map
  12°16′00″N 2°04′00″W  /  12.26667°N 2.06667°W  / 12.26667; -2.06667

Babban birni Ouagadougou
Yawan mutane
Fa?i 20,488,000 (2019)
• Yawan mutane 74.72 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Moore
Harshen Bissa
Dioula
Labarin ?asa
Yawan fili 274,200 km²
Wuri mafi tsayi Dutsen Tenakourou (749 m)
Wuri mafi ?asa Black Volta (200 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Republic of Upper Volta (en) Fassara, French West Africa (en) Fassara da Emirate of Liptako (en) Fassara
?ir?ira 1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya da Mulkin Soja
Majalisar zartarwa Patriotic Movement for Safeguard and Restoration (en) Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• Shugaban ?asar Burkina Faso Ibrahim Traore (6 Oktoba 2022)
• Prime Minister of Burkina Faso (en) Fassara Apollinaire Joachim Kyelem de Tambela (en) Fassara (23 ga Janairu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 19,737,616,003 $ (2021)
Ku?i CFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntu?a
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .bf (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +226
Lambar taimakon gaggawa *#06# , 17 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ?asa BF
Wasu abun

Yanar gizo gouvernement.gov.bf…
wasu 'yan kasar burkina faso
Kasar burkina faso
Ibrahim Traore shugaban kasar ta Burkina Faso

Burkina Faso ?asa ce dake yankin yammacin Afirka . A da chan ana kiranta da suna "Upper Volta", ?asar Faransa suka yi mulkin mallaka a ?asar Burkina Faso. Kuma ?asar ta samu 'yancin kanta a shekara ta Alif dubu ?aya da ?ari tara da sittin 1960 . Birnin Ouagadougou ne babban birnin ?asar. A ?idaya da akayi a shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005 ya nuna cewa ?asar Burkina faso na da kimanin mutane 13,228,000 suke zaune a ?asar. Kasar Burkina faso ta ha?a boda da ?asar Mali daga arewa maso yamma, kasar Nijar daga arewa maso gabas, ?asar Benin tafarkin kudu maso gabashin kasar, sai kuma ?asar Togo da Ghana daga kudancin kasar, akwai kuma ?asar cote ?Ivoire wanda ke yankin kudancin kasar. Ana kiran mutane 'yan asalin kasar Burkina faso da suna "Burkinabe" (furuci burr-KEE-na-bey).


Tarihi [ gyara sashe | gyara masomin ]

Wasu mayakan Burkina Faso a karnin baya
Avenue Burkina faso

Tarihi ya nuna cewa ada can, a tsakanin ?arni na Goma sha biyar zuwa ?arni na sha-shida al'umma daga mutanen da ake kira Dogon sun zauna a yankin arewacin da arewa-maso-yammacin Burkina faso. A cikin nasara sai Faransa ta karbi mulkin mallaka daga hannun masu mulkin Burkina faso. Bayan Yakin duniya II (na biyu), ?asar ta yi kira bisa kogin volta. A shekara ta 1960, bisa kogin volta ta yantacciyar daga Faransa. A shekara ta 1984, an canza sunan ?asar zuwa Burkina faso.

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]


?asashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Cote d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe