A cikin sararin samaniya akwai duniyoyi masu tarin yawa, Allah ne kadai ya san iya adadin su, har duniyar mu tana daya daga cikin wadannan duniyoyi, amma a bisa binciken masana ilimin kimiyya sun gano duniyoyi tara kacal wadanda ake kira (9 planets) a turan ce.