Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Tsarukan tirsasawa da aka bita/Sanarwa/Jefa kuri'a 4

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Universal Code of Conduct

An rufe kada kuri'a kan Tsarukan Tirsasawa da aka bita don Gamayyar Tsarin Gudanarwa

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ?arin harsuna akan Meta-wiki.

Barkan mu,

Yanzu an rufe ?uri'ar kan Tsarukan Tirsasawar Gamayyar Tsarin Gudanarwa . Yanzu dai za a kidaya sakamakon zaben da kuma binciki sakamakon zaben domin tabbatar da cewa an hada kuri'un da suka cancanta. Za a buga sakamakon a kan Meta da sauran dandalin motsi da zaran sun samu, da kuma bayanai kan matakai na gaba. Godiya ga duk wa?anda suka shiga cikin tsarin jefa ?uri'a, da kuma wa?anda suka ba da gudummawa wajen tsara Jagororin.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,