Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vincent Enyeama
(an haife shi ran 29 ashirin da tara ga Agusta a shekara ta 1982), shi ne ?an wasan
?wallon ?afa
ta ?asar
Nijeriya
.
[1]
Vincent Enyeama ya buga wasan ?wallon ?afa ma ?ungiyar kwallon kafa ta
Enyimba
daga
[2]
shekara ta 2001 zuwa 2004, ma ?ungiyar ?wallon ?afa ta Hapoel Tel Aviv (
Isra'ila
) daga shekara ta 2007 zuwa 2011, kuma da ma ?ungiyar ?wallon ?afa ta
Lille
(
Faransa
) daga shekara ta 2011.
[3]
HOTO
-
Vincent enyeama a copin Europe league
-
Vincent enyeama Yayin wasa
-
Vincent enyeama crop
-
Vincent Enyeama tareda safar gola dinshi
-
Vincent Enyeama a match dinsu da Lyon Fc a shekarar 2016
-
Vincent Enyeama a cikin raga
-
Vincent Enyeama a Lile Fc
-
hotan sunan Vincent Enyeama
-
Vincent Enyeama a shekarar 2016
-
Vincent Enyeama zai kama free kick
-
Vincent Enyeama Yayin buga penalty
Wannan Mu?alar
guntuwa
ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya
gyara ta
.