한국   대만   중국   일본 
Vicky Losada - Wikipedia Jump to content

Vicky Losada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vicky Losada
Rayuwa
Haihuwa Terrassa (en) Fassara, 5 ga Maris, 1991 (33 shekaru)
?asa Ispaniya
Karatu
Harsuna Catalan (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ?an wasan ?wallon ?afa da LGBTQI+ rights activist (en) Fassara
Hanya
?ungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga ?wallaye
FC Barcelona Femeni (en) Fassara2006-2007 19 0
RCD Espanyol Femenino (en) Fassara2007-2008 24 3
  Spain women's national under-19 association football team (en) Fassara2008-2010 15 10
FC Barcelona Femeni (en) Fassara2008-2014 146 40
  Spain women's national association football team (en) Fassara2010-2020 65 13
  Catalonia women's national football team (en) Fassara2014-2023 3 0
FC Barcelona Femeni (en) Fassara2014-2015 19 7
Western New York Flash (en) Fassara2014-2014 23 3
Arsenal W.F.C. (en) Fassara2015-2016 25 3
FC Barcelona Femeni (en) Fassara2016-2021 108 14
Manchester City W.F.C. (en) Fassara2021-2023 30 9
A.S. Roma Women (en) Fassara2023-
 
Mu?ami ko ?warewa Mai buga tsakiya
Tsayi 168 cm

Maria Victoria Losada Gomez (an haife ta 5 March din Shekarar 1991), anfi saninta da Vicky Losada , takasance yar'wasan Spanish football wacce take buga tsakiya a ?ungiyar FC Barcelona da ?asar Spainiya gurbin wasa na Primera Division . Bar wayau Losada tana buga wasa a ?ungiyar mata na ?asar Spanish national team .

Matakin Kulub [ gyara sashe | gyara masomin ]

Losada takasance tafara gudanar da wasan ?wallon ta a Primera Division (Spanish League) tunda tafara wasan ta bugawa kungiyoyi da sama, a 2007?08 wanda ta bugawa RCD Espanyol , ta buga wasa a FC Barcelona inda ta lashe kofin lig hudu da kofin gasar Spanish Cups guda uku.

A 2014, ta buga wasan NWSL dake ?asar Amurka a kulub din Western New York Flash , [1] Anan ne aka za?e ta Yar'wasan mako na National Women’s Soccer League (NWSL) na makon farkon kakar wasa na 2014?15 , wanda yan'jaridu da sadarwa ne sukayi za?en. [2] kafin ta dawo kulub din Barcelona a kakar wasa na 2014 National Women's Soccer Lig . [3]

Arsenal ta bayyana sayen Losada a 22 January 2015 bayan can yar'wasan ta ta?a aiki ?ar?ashin maihorar da ?ungiyar Pedro Martinez Losa a Tarayyar Amurka. [4]

Ta dawo kulub din FC Barcelona a shekara ta 2016. [5]

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

  1. "Flash sign Vicky Losada" . Western New York Flash . Archived from the original on 2016-03-04 . Retrieved 2019-06-30 .
  2. "Flash's Vicky Losada voted NWSL Player of the week" . Archived from the original on 27 September 2016. Cite has empty unknown parameter: |1= ( help )
  3. "Asi es Vicky Losada, la primera goleadora de Espana en una Copa del Mundo de futbol" (in Spanish). Cuatro . Retrieved 28 June 2015 . CS1 maint: unrecognized language ( link )
  4. [1] Marca
  5. "Vicky Losada excited to be back at FC Barcelona" . FC Barcelona Official . Retrieved 8 November 2016 .