Sikkim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sikkim
??????? (ne)
Sikkim (en)


Wuri
Map
  27°33′N 88°30′E  /  27.55°N 88.5°E  / 27.55; 88.5
?asa Indiya

Babban birni Gangtok (en) Fassara
Yawan mutane
Fa?i 657,876 (2011)
• Yawan mutane 92.71 mazaunan/km²
Labarin ?asa
Yawan fili 7,096 km²
Wuri mafi tsayi Kanchenjunga (en) Fassara (8,586 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Kingdom of Sikkim (en) Fassara
?ir?ira 16 Mayu 1975
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Sikkim (en) Fassara
Gangar majalisa Sikkim Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ?asa Shriniwas Dadasaheb Patil (en) Fassara (20 ga Yuli, 2013)
• Chief Minister of Sikkim (en) Fassara Pawan Kumar Chamling (en) Fassara (12 Disamba 1994)
Bayanan Tuntu?a
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 IN-SK
Wasu abun

Yanar gizo sikkim.gov.in
Taswirar yankunan jihar Sikkim.

Sikkim jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ?asar Indiya . Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 7,096 da yawan jama’a 610,577 (in ji ?idayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1975. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Gangtok ne. Ganga Prasad shi ne gwamnan jihar. Jihar Sikkim tana da iyaka da jiha ?aya ( Bengal ta Yamma a Kudu), da ?asashen uku ( Sin a Arewa da Arewa maso Gabas, Bhutan a Gabas, Nepal a Yamma).

Hotuna [ gyara sashe | gyara masomin ]

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]