한국   대만   중국   일본 
Santiago de Chile - Wikipedia Jump to content

Santiago de Chile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Santiago de Chile


Suna saboda Yakubu
Wuri
Map
  33°26′15″S 70°39′00″W  /  33.4375°S 70.65°W  / -33.4375; -70.65
?antacciyar ?asa Chile
Region of Chile (en) FassaraSantiago Metropolitan Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Fa?i 6,257,516 (2017)
• Yawan mutane 7,468.18 mazaunan/km²
Labarin ?asa
Yawan fili 837.89 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mapocho River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 521 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Pedro de Valdivia (en) Fassara
?ir?ira 1541
Tsarin Siyasa
• Gwamna Iraci Hassler (en) Fassara (2021)
Bayanan Tuntu?a
Lambar aika sa?o 3580000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 56 2
Wasu abun

Yanar gizo gobiernosantiago.cl
Asibitin El Carmen, Dr. Luis Valentin Ferrada, Santiago de Chile
Central streets in Santiago, 1929
Santiago de Chile

Santiago de Chile birni ne, da ke a yankin birnin Santiago, a ?asar Chile . Ita ce babban birnin ?asar Chile. Bisa ga ?idayar jama'a a shekarar 2015, Santiago de Chile tana da yawan jama'a 7,314,176. An gina birnin Santiago a shekara ta 1541.


Wikimedia Commons on Santiago de Chile

Wannan Mu?alar guntuwa ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya gyara ta .