Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laftanar Janar Salou Djibo
(an haifeshi ranar 15 ga Afurilun shekarar 1965
[1]
) sojan
Jamhuriyar Nijar
ne. Djibo ya kuma kar?e ragamar mulkin ?asar Nijar ne daga hannun
Mamadou Tandja
sakamakon wani shiryayyen juyin mulki da aka shirya a ranar 18 ga Fabrairun Shekarar 2010.
[2]
[3]
[4]
Gwamnatin soja ta ?ar?ashin jagoran Djibo ta maida mulki ga fararen hula bayan zaben da aka gudanar a ?asar shekarar 2011.
Salou Djibo
Anhaifi Salou Djibo a ?auyen Namaro a 1965.
[5]
?an kabilar
Zarma
ne. Djibo nada aure da ?a?a biyar.
A shekarar 1995, Djibo ya shiga tirenin na aikin soja a garin
Bouake
, kasar
Cote d'Ivoire
kafin ya zama ofisa a 1996. Ya zama Laftanar na biyi a 1997 kuma ya kara samun karin girma zuwa Kaftin a shekarar 2003 He was commissioned da kuma mukamin Mejo a 2006.
[5]
Djibo has also received training in
Morocco
and
China
.
[6]
Daga cikin guraren da Djibo yayi aiyukan sa a rundunar
Sojojin Nijar
ya rike mukamin Kwamanda a garuruwan
Agadez
,
Niamey
.
[6]
Djibo yayi aiki da Majalisar Dinkin Duniya, inda yayi aikin gudanar da zaman lafiya a kasar Kwaddibuwa shekarar 2004. Kwango 2006.
[5]
Jim kadan bayan ya karbe ragamar Jamhuriyar Nijar, gwamnatin sa tayi alkawarin damka mulki ga fararen hula tare da fatan kafa gangariyar demokaradiya.
[7]
Djibo yayi ritaya daga aikin soja jim kadan bayan mika mulkin sa.
- ↑
"Le Commandant Salou Djibo, patron du CSRD, la junte qui dirige le Niger...."
Archived
2011-07-16 at the
Wayback Machine
, African Press Agency, 20 February 2010
(in French)
.
- ↑
(in French)
"Un Conseil militaire prend le pouvoir au Niger"
Archived
2010-02-21 at the
Wayback Machine
,
Radio France International
, February 19, 2010
- ↑
(in French)
"Niger : le chef d'escadron Salou Djibo, "president" du CSRD"
Archived
2018-12-07 at the
Wayback Machine
,
Agence France Presse
, February 19, 2010
- ↑
"Niger junta names leader after coup"
,
UK Press Association
, February 19, 2010
- ↑
5.0
5.1
5.2
http://english.cctv.com/20100222/103693.shtml
- ↑
6.0
6.1
(in French)
"Retour au calme au Niger au lendemain du coup d'Etat"
Archived
2011-05-19 at the
Wayback Machine
,
Le Point
/
Reuters
, February 19, 2010
- ↑
"Military coup ousts Niger president Mamadou Tandja"
,
British Broadcasting Corporation
, February 19, 2010