Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rikicin Boko Haram
ya fara a shekarar
2009
, lokacin yan jihadi na kungiyar
Boko Haram
sun fara kai hari-hari da gwamnatin
Nijeriya
. Rikicin ya kashe fiye da 30000 mutane. Miliyan uku sun rasa muhallinsu a matsayin 'yan gudun hijira: mafi yawansu ba su a
Borno
ne, a birnin
Maiduguri
ko garuruwan
Bama
,
Dikwa
,
Gwoza
. Dubu dari biyu 'yan gudun hijira a
Kamaru
,
Cadi
na
Nijar
.
Wannan Mu?alar
guntuwa
ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya
gyara ta
.