Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Real Madrid Club de Futbol
"Royal Madrid Football Club"), Ana kuma kiran ta da
Real Madrid
, kungiyar kwararrun kwalon kafa ne dake zaune a birnin
Madrid
, kasar
Ispaniya
.
An kafa ?ungiyar a ranar 6 ga watan Maris, shekarar 1902 da sunan Madrid Football Club, kungiyar daman ta kasan ce tun kafuwar ta kayan sawan yan'wasan ta fari ne. Kalmar
real
daga harshen spaniya ne dake nufin "royal" wato
sarauta
kuma an laka ba masu sunan ne daga
King Alfonso XIII
a shekarar 1920 tare da royal crown in the emblem.Kulub din na wasan ta a fili mai daukan mutane 81,044 wato
Santiago Bernabeu Stadium
dake Madrid tun daga shekarar 1947.Real Madrid kulub bakamar sauran kungiyoyin wasannin dake nahiyar turai bane, Dan kuwa wa?anda suka mallake ta tun a farko,Sune suka cigaba da kula da kuma Jan ragamar ta har yanzu. members ('socios').
The club was estimated to be
worth
€3.47 billion ($4.1 billion) in 2018, and in the 2016?17 season it was the
second highest-earning
football club in the world, with an annual revenue of €674.6 million.
[1]
[2]
[3]
The club is one of the most widely supported teams in the world.
[4]
[5]
Real Madrid is one of three founding members of
La Liga
that have
never been relegated
from the top division since its inception in 1929, along with
Athletic Bilbao
and
Barcelona
. The club holds many long-standing rivalries, most notably
El Clasico
with Barcelona and
El Derbi
with
Atletico Madrid
.
- ↑
"Deloitte Football Money League 2018"
. Deloitte. 23 January 2018
. Retrieved
23 January
2018
.
- ↑
"The World's Most Valuable Soccer Teams"
. Forbes.
- ↑
Samfuri:Cite news.
- ↑
UEFA Champions League
- ↑
Dongfeng Liu, Girish Ramchandani (2012). "The Global Economics of Sport". p. 65. Routledge,