Rashid Chidi Gumbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rashid Chidi Gumbo
Rayuwa
Haihuwa Dar es Salaam , 14 Oktoba 1988 (35 shekaru)
?asa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ?an wasan ?wallon ?afa
Hanya
?ungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga ?wallaye
  Tanzania national football team (en) Fassara2008-
African Lyon F.C. (en) Fassara2009-2010 8 2
Simba Sports Club (en) Fassara2010-2011 0 0
Young Africans S.C. (en) Fassara2011-
 
Mu?ami ko ?warewa Mai buga tsakiya

Rashid Chidi Gumbo (an haife shi a ranar 14 ga watan Oktoba 1988 a Dar es Salaam ) ?an wasan ?wallon ?afa ne na ?asar Tanzaniya mai ritaya. [1]

Sana'a [ gyara sashe | gyara masomin ]

Gumbo ya buga ma kungiyar kwallon kafa ta Mtibwa Sugar FC wasa kafin ya rattaba hannu a shekarar 2009 a African Lyon. [2] A kakar gasar firimiya ta Tanzaniya ta shekarar 2009-10 Gumbo ya zura kwallaye biyu a wasanni takwas kuma ya samu katin gargadi guda ?aya.

Ayyukan kasa da kasa [ gyara sashe | gyara masomin ]

Ya buga wasansa na farko na kwallon kafa na kasa da kasa ga kungiyar kwallon kafa ta Tanzania da kungiyar kwallon kafa ta kasar Rwanda a watan Agustan 2009. An buga wasan ne a filin wasa na Amahoro dake birnin Kigali na kasar Rwanda . [3] Gumbo ne ya zura kwallo a ragar Tanzania inda aka tashi wasa 1-2.

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Rashid Chidi Gumbo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "Rashid Gumbo" . Archived from the original on 2010-01-09 . Retrieved 2023-03-25 .
  3. Rashid Chidi Gumbo at National-Football-Teams.com