Ogusta ko Augusta shine wata na takwas a cikin jerin watannin bature na ?ilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Satumba .