Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mwinyi Kazimoto
(an haife shi a ranar 25 ga watan Disamba 1988
[1]
)
?an wasan ?wallon ?afa
ne na Tanzaniya. Yana taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a kungiyar kwallon kafa ta Al Markhiya a Qatari Second Division.
[2]
Ya kasance memba a kungiyar kwallon kafa ta Tanzaniya a gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika na shekarar 2013.
- Maki da sakamako ne suka jera yawan kwallayen da Tanzaniya ta ci.
[3]
- ↑
Profile
- ↑
"Tanzania: Hafif to Help Tanzanian Players Turn
Professional" . allafrica.com. 23 August 2013.
Retrieved 5 September 2013.
- ↑
"Kazimoto, Mwinyi" . National Football Teams.
Retrieved 10 January 2017.