Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohsen Sarhan
(
Larabci
:
???? ?????
(6 Janairu 1914 a Port Said - 7 Fabrairu 1993 a
Alkahira
) ?an wasan
Masar
ne da ya fito cikin fina-finai da dama kuma fina-finan ?ungiya ta ?asa.
[1]
?aya daga cikin wasannin da ya yi a matsayin wani bangare na kungiyar ta kasa ya samu yabo daga
The Scribe Arab Review
.
[2]
Ya ta?a aure da
Samiha Ayoub
, wacce ake yi wa la?abi da "fitacciyar jarumar fina-finan Larabci wato
Arab theatre's leading lady
" - (Shugabar gidan wasan kwaikwayo ta Larabawa).
[3]
Ga wasu daga cikin fina-finan da aka za?a;
Ya ta?a auren
Samiha Ayoub
.
Ranar 07 ga watan Fabrairu 1993 a birnin
Alkahira
.
Samfuri:Egypt-actor-stub