Mawa?i

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mawa?i
musical profession (en) Fassara da sana'a
Bayanai
?aramin ?angare na Q109429537 Fassara, Masu kirkira da agent (en) Fassara
Masana'anta creative industries (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassara ki?a
Nada jerin lists of musicians and bands (en) Fassara

Mawa?i shine wanda yake rera wa?a ko da kayan ki?a ko babu domin ya burge mutane ko kuma domin wani dalili na kansa, ko ya isar da sako, ko dan nishadi da soyayya. Mawaka sun kusa daban daban. Akwai mawakan zamani dana gargajiya. A karkashi kowanne kasafi kuma akwai irin salan wakokin su.