Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marta Florenca Casimiro dos Santos
(an haife ta a ranar 25 ga watan Disamba 1988,
Luanda
) 'yar wasan ?wallon hannu ce ta kasar Angola.
[1]
Tana taka leda a kulob din Petro de Luanda da kuma
tawagar wasan ?wallon hannu ta kasar Angola
. Ta fafata ne a tawagar Angola a gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2012 a birnin Landan.
[2]
[3]
kuma ita ce gefen chick cunamata
- ↑
"Marta Santos Bio, Stats, and Results" . Olympics
at Sports-Reference.com . Archived from the original
on 2020-04-18. Retrieved 2017-10-17.
- ↑
"Marta Santos" . Official site of the London 2012
Olympic and Paralympic Games. Archived from the
original on 31 July 2012. Retrieved 29 July 2012.
- ↑
"XXI Women's World Championship 2013. Team
Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the
original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7
December 2013.
Marta Santos at Olympics.com
Marta Santos at Olympedia