Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahlus-Sunnah wal Jama'ah
ko kuma
Sunni
(furucci|?|s|uː|n|i|,_|?|s|?|n|i|) shine mafi yawan masu bi, wato mabiya sunnah a addinin
Islama
, dake da adadin mabiya kusan kaso 90% cikin 100% na dukkanin musulman duniya. Sunan yasamo asali ne daga
sunnah
, dake nufin al'ada ko kuma dabi'ar Manzon Allah Annabi
Muhammad
tsira da amincin Allah su kara tabbata agareshi.
[1]
bambancin dake tsakanin ahlus Sunnah da
Shi'a
yafaru ne daga bambancin da aka samu akan wa zai gaji Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi Wanda kuma yahaifar da babbar rashin jituwa a tsakanin wadansu daga cikin sahabbai.
[2]
Wannan Mu?alar
guntuwa
ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya
gyara ta
.
- ↑
cite encyclopedia|title=Sunni Islam|editor=John L. Esposito|encyclopedia=The Oxford Dictionary of Islam|publisher=Oxford University Press|location=Oxford|year=2014|url=
http://www.oxfordislamicstudies.com/article/opr/t125/e2280
Archived
2010-10-28 at the
Wayback Machine
- ↑
cite encyclopedia|author=Tayeb El-Hibri, Maysam J. al Faruqi|title=Sunni Islam|editor=Philip Mattar|encyclopedia=The Encyclopedia of the Modern Middle East and North Africa|publisher=MacMillan Reference USA|year=2004|edition=Second