Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ma?en?ero
ko
Ma?ero
(da
Turanci
:
dermatophytosis
)
[1]
wata cuta ce dake fita a jikin fatar mutum wanda ke da ?ai?ayi sosai. Yakan fara da 'yan kananun kuraje, wanda suke fitowa a zagaye ( circle ), sannan rashin saka mashi magani yana saka ya cigaba da kara girma. Yana cikin cutukan da ake iya dauka, ma'ana wani zaya iya daukarsa daga jikin wani.
- ↑
Blench, Roger. 2013.
Mwaghavul disease names
. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
Wannan Mu?alar
guntuwa
ce: tana bu?atar a inganta ta, kuna iya
gyara ta
.