Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khalifofi
Asali kalmar larabci ce, kalman tana nufin
Wakilci
, Amma ma'ananta a addinance shine, wadanda suke wakiltan ko shugabantan Al'umar
Musulunci
tin daga ranan da Annabi ya rasu har yau. Khalifan Farko a musulunci shine
Abubakar as-Sideeq bin Usman abu-Quhafasai
Umar bin Kaddaf
Usman bin Affan
Aliyu bin abu-Dalib
. Akwai khalifanci iri-iri masu yawa kamar haka.
- Khalifofi shiryayyu
(632?661) sune wanda Annabi ya ambata cewa zasu wakilci Annabtakar sa. sune kamar haka:-
- Abubakar
babban Abokin Annabi, sirikin sa, kuma wanda yafi so.
- Umar
Abokin Annabi kuma sirikin Annabi.
- Usman
Abokin Annabi kuma sirikin sa.
- Aliyu
Dan'uwan Annabi kuma sirikin sa.