Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kazuo Koike
(小池 一夫, Koike Kazuo, 8 Mayu 1936 ? 17 Afril 2019) Marubucin
Japanese
manga
ne kuma
?an kasuwa
. Yayi suna da wasan sa na
Lone Wolf and Cub
(1970?1976) da
Lady Snowblood
(1972?1973). Ya samu kyautar
Eisner Award
a 2004. An haifeshi a
Daisen
,
Akita Prefecture
.
Koike ya mutu sakamakon cutar huhu a ranar 17 ga Afrilu 2019, yana da shekara 82. Ya mutu ?asa da mako guda bayan abokin hamayyarsa Monkey Punch, wanda kuma sanadiyyar nimoniya ta haifar da shi.