Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Karatun gine-gine
Karatun Gine-gine
ko Akitekcha (Architecture) shi ne kimiyya da zane na gine-gine, wanda ya kama daga kan tsara shi a takarda da zana shi a kasa zuwa yin ginin gaba daya. Karatun Akitekcha yana koyar da tsara gine-gine.
[1]