Jamal Musiala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamal Musiala
Rayuwa
Haihuwa Stuttgart , 26 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru)
?asa Jamus
Birtaniya
Harshen uwa Jamusanci
Turanci
Karatu
Harsuna Jamusanci
Turanci
Sana'a
Sana'a ?an wasan ?wallon ?afa
Hanya
?ungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga ?wallaye
  FC Bayern Munich II (en) Fassara2020-2020 10 2
  FC Bayern Munich 2020-unknown value
 
Mu?ami ko ?warewa Mai buga tsakiya
Tsayi 184 cm
Kyaututtuka
IMDb nm12023636

Jamal Musiala Jamal Musiala an haife shi a ranar 26 ga Fabrairu 2003 ?wararren ?an wasan ?wallon ?afa ne na Jamus wanda ke taka leda a matsayin ?an wasan tsakiya mai kai hari kuma winger don ?ungiyar ?wallon ?afa ta Bundesliga Bayern Munich dan wasan ?wallon ?afa ta ?asar Jamus. Wanda ake yi masa lakabi da "Bambi", saboda iya yankar sa mai ban mamaki, ana daukarsa a matsayin daya daga cikin manyan matasan 'yan wasa a duniya.

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]