ISO 639-3

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ISO 639-3
Asali
Characteristics
Description
?angaren ISO 639 (en) Fassara
Muhimmin darasi ISO 639-3 code (en) Fassara
iso639-3.sil.org

ISO 639-3 ( Lambobin wakilcin sunayen harsuna - Sashe na 3 ): Lambar Alpha-3 domin tattara cikakkun bayanan harsuna, standard ce data bayyana lambobin harshe a cikin jerin lambobin ISO 639. Yana bayyana lambobin haruffa uku don gano harsuna. ?ungiyar ?ididdiga ta Duniya (ISO) ce ta buga ma'aunin a ranar 1 ga watan Fabrairu 2007. [1]

Manazarta [ gyara sashe | gyara masomin ]

  1. "ISO 639-3 status and abstract" . iso.org. 2010-07-20 . Retrieved 2012-06-14 .