Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Christophe Diedhiou
(an haife shi ranar 8 ga watan Janairun 1988) ?wararren
?an wasan ?wallon ?afa
ne my ?an ?asar Senegal
[1]
wanda ke taka leda a matsayin
?an wasan baya na tsakiya.
?ungiyar Quevilly-Rouen.
[2]
[3]
[4]
Ya buga wa tawagar ?asar Senegal wasa ?aya a cikin shekarar 2014.
A ranar 27 ga watan Yunin 2022, Diedhiou ya sanya hannu tare da kulob ?in Quevilly-Rouen na Ligue 2.
[5]
[6]
Diedhiou ya buga wasansa na farko na ?asa da ?asa a Senegal a matsayin wanda ya maye gurbin rabin lokaci a wasan sada zumunci da Colombia a ranar 31 ga watan Mayun 2014.
[7]
- Christophe Diedhiou at WorldFootball.net