Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alqur'ani mai girma
|
---|
![](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/c4/AndalusQuran.JPG/260px-AndalusQuran.JPG) |
Asali
|
---|
Shekarar ?ir?ira
|
631
|
---|
Asalin suna
|
???????
|
---|
ha?awa a
|
Makkah
da
Madinah
|
---|
Characteristics
|
---|
Genre
(en)
![Fassara](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/70/Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg/10px-Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg.png) |
religious literature
(en)
da
religious text
(en)
![Fassara](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/70/Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg/10px-Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg.png) |
---|
Harshe
|
Ingantaccen larabci
|
---|
|
Kintato
|
---|
Narrative location
(en)
![Fassara](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/70/Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg/10px-Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg.png) |
Yankin Larabawa
|
---|
Kallo
- Muhammad
,
Noah in Islam
(en)
,
Annabi Isah
,
Moses in Islam
(en)
,
Annabi Ibrahim
,
Isaac in Islam
(en)
,
Maryam a Musulunci
,
Zayd ibn Harithah
,
Lot's wife
(en)
,
Naamah
(en)
,
Samiri
(en)
,
Ab? Lahab
,
Umm Jamil
(en)
,
David in Islam
(en)
,
Goliath
(en)
,
Harun
(en)
,
Annabi Sulaiman
,
Adamu a Musulunci
,
Cain and Abel in Islam
(en)
,
Jibril
(en)
,
Bilkisu
,
Hauwa'u
,
Zaynab bint Jahsh
,
Khidr
(en)
,
Lot in Islam
(en)
,
Uzair
(en)
,
Luqman
(en)
,
Korah
(en)
,
Annabi Yusuf
,
Lot's daughters
(en)
,
Idris
(en)
,
Job in Islam
(en)
,
Ismail
(en)
,
Elijah in Islam
(en)
,
Elisha in Islam
(en)
,
zu'l kifli
(en)
,
Shuayb
(en)
,
Saleh
(en)
,
Hud
(en)
,
Jacob in Islam
(en)
,
Yunus
,
Dhul-Qarnayn
(en)
,
Shai?an A Musulunci
da
God in Islam
(en)
![Fassara](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/70/Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg/10px-Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg.png)
|
Chronology
(en)
![Fassara](//upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/70/Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg/10px-Noun_Project_label_icon_1116097_cc_mirror.svg.png) |
---|
←
Injil
(en)
|
Alqur'ani mai girma
|
| |
masu karatun alqur'ani mai girma
Al-Qur'ani
(Larabci: ?????? al-Qur'an), ko kuma Al?ur'ani mai girma kamar yanda akasani, shine littafin da Allah ya Saukar a harshen Annabin Rahama, wato Larabci, kuma shine littafin da Allah ya rufe saukar da duk wani Littafi Mai tsarki a bayansa, (babu littafin da Allah zai sake saukarwa a bayansa) kamar yadda Allah ya saukar ga Annabawan da suka gabata, domin Annabi Muhammadu shine cika makin Annabawan Allah.
Wanda Allah ya saukar da ayoyinsa ga Annabin
musulunci
Annabi Muhammad (S A W). ta hannun mala'ika
Jibrilu
. A cikin a?idar Musulunci, ?ur'ani shi ne mafi muhimmanci kuma mafi girman mu'ujizar
Annabi Muhammad
(S.A.W), yana tabbatar da cewa
Annabi Muhammad
(S A W) Manzone na gaskiya.
[1]
Shari'ar Musulunci, wacce kuma ake kira
sharia
, ta dogara ne akan ?ur'ani (Madogararsa na Farko), shine littafin da Musulmai suke karantawa, kuma suke aiki dashi, tare da hadisai Wa?anda suke sune maganar da fito daga harshen Annabi Muhammad. Musulmai suna karanta ayoyin kur'ani daban-daban a cikin addu'o'insu.
Lafiyayyan hankali da tsaftataccen tunani na ?an Adam da ayyuka na yau da kullum sun tabbatar da cewa kur'ani ya bada cikakkiyar kulawa da kariya ta fuskar ha??in ?an adam na duniya, da 'yancin ?an adam.
[2]
- ↑
dictionary.reference.com:
koran
- ↑
https://www.iusinitinere.it/clash-between-sharia-law-and-human-rights-in-light-of-pace-resolution-2253-23827