Alkali a sarautar hausa shine Mai Shari'a . Ma'ana Mai yanke hukunci gama su laifi Wanda aka gudunar da laifin su a gaban kotu. Kamar Judge kenan a turance.