한국   대만   중국   일본 
Abiy Ahmed - Wikipedia Jump to content

Abiy Ahmed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abiy Ahmed
15. Prime Minister of Ethiopia (en) Fassara

2 ga Afirilu, 2018 -
Hailemariam Desalegn
Rayuwa
Cikakken suna Abiy Ahmed Ali
Haihuwa Beshasha (en) Fassara, 15 ga Augusta, 1976 (47 shekaru)
?asa Habasha
?an uwa
Abokiyar zama Zinash Tayachew (en) Fassara
Karatu
Makaranta Addis Ababa University (en) Fassara
Harsuna Harshen Oromo
Amharic (en) Fassara
Tigrinya (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ?an siyasa da soja
Kyaututtuka
Mamba The Family International (en) Fassara
Digiri lieutenant colonel (en) Fassara
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Jam'iyar siyasa Prosperity Party (en) Fassara
Oromo Democratic Party (en) Fassara
Ethiopian People's Revolutionary Democratic Front (en) Fassara
pmo.gov.et…


Abiy Ahmed Ali (harshen Amhara: ??? ???? ??; harshen Oromo: Abiyyii Ahimad Alii) ?an siyasan Habasha ne. An haife shi a shekara ta 1976 a Beshasha , Habasha. Abiy Ahmed firaministan kasar Habasha ne daga Afrilu 2018 (bayan Hailemariam Desalegn ). A watan Oktoban 2021, an rantsar da Abiy Ahmed a hukumance a wa’adin shekaru 5 na biyu.