Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
|
Wannan mukalar bata da
Reference (Manazarta)
ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da
Reference (Manazarta)
a cikin wannan mukalar.
.
|
Mikroneziya
(da Turanci
Micronesiya
) ko
Tarayyar jihohin Mikroneziya
?asa ce, da ke a
Oseaniya
. Babban birnin ?asar Mikroneziya,
Palikir
ne. Mikroneziya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 702. Mikroneziya tana da yawan jama'a 112,640, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari shida da bakwai a cikin ?asar Mikroneziya. Mikroneziya ta samu yancin kanta a shekara ta 1986.
Daga shekara ta 2019, shugaban ?asar Mikroneziya
David Panuelo
ne. Mataimakin shugaban ?asar Mikroneziya
Yosiwo George
ne daga shekara ta 2015.
-
Kolonia Church, Pohnpei, 1973
-
Nukuoro
-
Seal of Micronesia
-
TTPI (Trust Territory of the Pacific Islands) Truk District Police Headquarters
-
TTPI Ponape District Legislature Building
-
Islands on the southern barrier reef of Pohnpei (Federated States of Micronesia)
-
YAP from Parking Lot