Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
|
Wannan mukalar bata da
Reference (Manazarta)
ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da
Reference (Manazarta)
a cikin wannan mukalar.
.
|
Mawa?i
shine wanda yake rera
wa?a
ko da kayan
ki?a
ko babu domin ya burge mutane ko kuma domin wani dalili na kansa, ko ya isar da sako, ko dan nishadi da soyayya. Mawaka sun kusa daban daban. Akwai mawakan zamani dana gargajiya. A karkashi kowanne kasafi kuma akwai irin salan wakokin su.