Busan (lafazi?: /busan/) birni ne, da ke a ?asar Koriya ta Kudu . Busan tana da yawan jama'a 8,202,239 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Busan kafin karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Busan Suh Byung-soo ne.